WAEC Ta Bayyana Cewa Kashi 39.82 Sun Samu Credits

WAEC
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Jarrabawar yammacin Afrika wato WAEC ta saki sakamakon jarrabawar na manyan makarantun sakandare na yammacin Afrika wato West African Senior School Certificate Examination na dalibai masu zaman kansu na shekarar 2020.

WAEC sunce kashi 39.82 sun samu credits 5 ciki harda lissafi da Ingilishi.

Shugaban ofishin na kasa Patrick Areghan ya bayyana yayin bude rigistar jarrabawar ta shekarar 2021 na watanni 3 da suka wuce.

Haka nan bayan bayyanar sakamakon na 2020 Areghan yace an samu ciaba a sakamaon jarrabawar shekaru 2 da suka wuce.

Ya kara da cewa dalibai 24,491 sun wakilci kashi 39.82 inda suke da credit fiye da 5 ciki hard a Inglishi da lissafi.

Cikin wadan nan lambar 12,040 wanda kashi 49.16 maza ne sai kuma 12,451 wanda kashi 50.84 kenan mata ne.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply