Tsohon Shugaban Kasar Najeriya Obasanjo Da Jam’iyyarsa Ta ADC Sunce Zasu Ceto Najeriya

obasanjo small
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Tsohon shugaban kasar Najeriya Olusegun Obasanjo da jam’iyyarsa mai suna African Democratic Congress sunce zasu bayyana shirinsu na ceto Najeriya a taron dasu gudanar wata mai kamawa.

Obasanjo yana jagorantar manyan mutanen da sukayi hadin gwiwa don gudanar da tafiyar tasu inda ya hada da tsoho gwamnan jihar Legas Olagunsoye Oyinlola da jihar Osun da na jihar Cross River Donald Duke inda zasu gudanarda taron manema labarai a Abuja inda zasu bayyana aniyarsa a jam’iyyar ADC.

Shugaban jami’iyyar ADC Okey Nwosu ya kara da cewa jam’iyyar tasu zata hada kai don ganin ta samu nasara a zaben da za’a gudanar a shekarar 2019. Haka nan ya kara da cewa zasuyi gamayya da wasu jam’iyyu guda 30 da suke karkashin Coalition for a New Nigeria (CNN).

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply