Sojojin Saman Najeriya Sun Kashe Yan Boko Haram Da Dama A Parisu da Takwala A Borno

Nig-Airforce-thumb
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Rundunar sojin sama na Najeriya dake karkashin dakarun Operation lafiya Dole sun sami nasarar kashe yan kungiyar boko haram da dama a garin parisu da kuma takwala dake Jihar borno.

Wannan jawabin ya fito ne a wani sakon da Daraktan hulda da jama’a na rundunar sojin sama air vice marshal latakunbo Adesanya ya rattabawa hannu.

Adesanya ya kuma bayyana Cewa, sun sami wannan nasarar ne bayan sunyi wa garuruwar kofan rago.
Ya kuma kara dacewa harin ko shakka babu ya haifar da da’a mai ido.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply