Sojojin Nijeriya Sunyi Nasaran Halaka Yan Boko Haram

scene-of-nigerian-ground-troops-that-recapture-baga-4
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Sashin ayyuka na sojin sama karkashin Operation Lafiya Dole sun samu nasara a ayyukan da suka gudanar kan yan kungiyar Boko Haram a yankin Arewa maso gabas.
Rahoton na cikin sanarwar da mai kula da harkar yada labarai na rundunar tsaron kasar Major General John Enenche ya fitar .

Enenche yace jamian sun samu nasara yayin da suka gudanar da aikin ranar 10 ga watan nan a yankin dajin Sambisa dake jihar Borno.

Acewarsa harin ya samu nasarar hallaka yan kungiyar ta Boko Haram da dama dama lalata matsugunansu yayin gudanar da aikin nasu.

Haka nan yace jamian rundunar ta sama sunyi amfani da jirginsu mai saukar ungulu dama jirgin yaki a yankin.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply