Shugaban Muhammadu Buhari Yace Najeriya Zata Samu Mafita Farfado Da Tattalin Arziki Ta

buhari
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Shugaban kasar najeriya Muhammadu Buhari yace najeriya zata samu mafita kuma ta farfado duk da kalu-balen tattalin arziki da take fuskanta domin za’a fuskanci matsolin da sabbin dabaru
Yace muradin sa shine kare rayuka da dukiyoyin al’umma kuma yace kofofin sa na karban shawara a bude suke domin samar da hanyoyin da za’a fuskanci matsalolin kasar.

Ya kuma yabawa matasa tare da cewa gwamnati tana tare dasu kuma ya kara jaddada aniyar gwamnatin na inganta musu rayuwa domin sune kashinn bayan al’umma.
Ya kara da cewa da dama daga cikin matasa sun kore a bangarorin rayuwa da dama, kamar bangarorin motsa jiki, nishadantarwa da kuma cigaban fasaha, kasuwanci da sauran su wanda yace duniya ta yebe su tare da cewa hakan zai haifar da damammaki da dama a bangarorin cigabar fasahar, noma, kasuwanci da sauran su.

Ya taya yan najeirya murnar sabuwar shekarar 2021 kuma yace shekara ne da za’ayi aikin yan kasa don samar da hadin kai da kuma Najeriya da yaci gaba.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply