Shugaban Kasar Amurka Ya Kirayi Kasar Saudiyya Da Ta Kara Yawan Man Da Take Samarwa

us-flag
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Shugaban Kasar Amurka Donald Trump Ya Durkushe Hawa Da Farashin Mai Yayi, Inda Ya Kirayi Kasar Saudiyya Da Ta Kara Yawan Mai Da Take Yi Don Rage Farashi.

Trump Yayi Magana A Kafan Sada Zumunta Ta Tweet Cewa Yayi Magana Da Sarki Salman Na Saudiyya Wadda Ya Amince Zasu Kara Wadataccen Mai. Shugaban Ya Sake Zargin Kampanin Mai Ta Opec Kan Hawan Farashin Mai Ranar 13 Ga Watan Yuni.

Trump Dai Wa Sarki Salman Kawai Yayi Magana Bai Ma Kasar Iran Da Venezuela Ba Kuma Yace Saudiyya Ta Kara Mai Kamar Ganga Million 2 Don A Samu Banbanci.

Farashin Mai Ta Duniya Ta Karu Daga Dala 40 – 50 Ko Wacce Ganga A Shekaran 2016, A 2017 Kuma Ta Haw Dala 50-60 Ta Cigaba Da Hawa Har Dala80 A Shekarar 2018.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply