Shugaba Buhari Ya Sake Karawa Sabbin Hafsohin Tsaro Matsayi, Kuma Ya Bukace Su Dasu Tsare Kasa.

President-Miuhammadu-Buhari-wide-1-768x331
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Shugaba Muhammadu Buhari ya sake karawa sabbin hafsoshin tsaron najeriya matsayi, kuma ya bukace su da su tsare kasa.

Hafoshin tsaron da aka karawa sun hada da manjo janar Lucky Irabor, shugaban hafsan tsaro, manjo janar Ibrahim Attahiri, hafsan sojojin ruwa rear admiral Awwal Zubairu Gambo da matsayin vice marshal Ishiaka Olodayo Amao zuwa matsayin air marshal.

Shugaba Buhari ya bukaci sabbin hafsoshin da su kasance masu koyi ga sauran jami’an su kuma inganta tsaro a kasar.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply