Shugaba Buhari Ya Jinjinawa likitoci Guda 20 Da Suka Rasa Rayukansu A Yaki Da Cutar Covid19.

BUHARI FEC
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

From Rakiya Garba Karaye, Kano
Shugaba Muhammadu Buahari yayi jinjinnan ban girma ga likitoci guda 20 da suka rayukansu a yayin da suke yaki da cutar covid19 a cikin kasar yace Gwamnatinsa tayi Alfahari da rawar da suka taka.

Hakkan na kunshe ne a cikin sanarwar da mataimakin shugaban kasa a bangaren yada labarai Garba Shehu ya bayar.

Shugaban kasan ya mika sakon taziyarsa ga kungiyar liktoci ta kasa a game da rasa mambobinsu.

Hakazaika shugaban ya nuna takacinsa a game da mutuwar Galadiman Lokoja Chief Godwin Ajakpo Tare da kuma mutuwar shugaban kungiyar shiyar Niger Delta Air Commodore Idongesit Nkanga mai ritaya kuma tsohon gwamnnan soji.

Shugaban Yayi addu’ar Allah ya ji kansu

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply