Shugaba Buhari Ya Amince da Cewa Najeriya Zata Karbi Bakuncin Taron Kiwon Lafiya na Kasa

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da cewa Najeriya zata karbi bakuncin yadda Najeriya zata karbi bakuncin taron kiwon lafiya matakin farko na kasa sakamakon Annobar Coronavirus.

Masu kula da harkar lafiya a taron na duniya ana sa ran zai taimaka wajen dakile annobar COVID-19.

Ance za’a gudanar da taron a Abuja kafin karshen watan October ko farkon watan Nuwamba kamar yadda babban Daraktan hukumar kula da kiwon lafiya matakin farko Dr. Faisal Shuaib ya tabbatar don karfafa sashin da farfado dashi.

Shuaib yace abinda za’a cimma shine said that the overall goal of the summit is to farfado da masu ruwa da tsaki a sashin da harkar kudade kamar yadda akayi yayin dakile cutar shan inna da karfafa sashin daga shekarar 2021 to 2030.
Taron zai yi daidai da Agendar kasar ta gaba ke shirin yi na MInistan Lafiya na kasa Dr. Osagie Ehanire yayin ganawa da masu kula da harkar lafiyar matakin farko a fadin kasar wanda shugaba Buhari ya kaddamar da shirin a shekarar 2018 a garin Lafia, dake Jihar Nasarawa.

A taron da gwamnatin tarayya da ‘yan majalisa, da sakataren gwamnatin kasar Mr Boss Mustapha suka yi sun bayyana cewa annobar ta samar da damar saka hukumar kula da Lafiya ta Najeriya bukatar canza taBLP