Sanatan Kashim Shetima Ya Tallafawa mutane Kimanin 1000 A Jihar Borno.

kashim
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Sanatan dake wakiltar tsakiyar birnin Maiduguri daga jihar Borno Kashim ya tallafawa masu karamin karfi kimanin 1000 da ya hada da mata da matasa don rage musu radadin kunci da ake ciki a yankin.

Abubuwan day a tallafawa akai ya hada da sanaarkoyon kwalliya, koyon dinki, saka, girki da kuma tallafin naira 2500 na fara jari.

A jawabinshi gwamnan jihar Borno farfesa Babagana Umara Zaulm yace wan nan taimakon yazo lokacin da ake bukata.

Haka nan gwamnan ya godewa Sanata Kashim Shetima inda yace tunda yah au mulki babu wani taimako da aka bayar day a taba rayuwar dubban mutane kamar wan nan.

Zulum ya roki wadanda suka amfana da karsu sayar da kayayyakin da aka basu.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply