Sanata Shettima Yace A Yanzu Hafsoshin Tsaron Basa Yadda ya dace.

borno-governor-kashim-shettima-600x381
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Tsohon gwamnan jihar Borno kuma sanata a majalisar dattijai a yanzu Sanata Kashim Shettima yayi kira ga shugaban kasa Muhammadu Buharida ya sauke hafsoshin tsaron kasar inda yace ayanzu babau wani aiki da sukeyi a yakin da suke da ta’addanci.

Shettima ya bayyana hakan a hirar sad a manema labarai a Maiduguri inda yace a shekarun mulkin shugaba Buhari na farko an samu cigabba ama daga baya abubuwa sun lalace.

Haka nan yace a farko hafsoshin tsaron sun bada gudunmawa sosai sun gudanar da aiki yadda ya kamata amma yanzu sunyi sanyi.

Shettima ya musanta kalamsu da suke cewa suna iyakar kokarinsu inda yace har yanzu da saura, kuma yace yana iya sauke in har yana da bukata don marigayi Shehu Aliyu Shagari ya tabayi a lokacin sa inda yake da 3 a lokacinsa.

Haka nan yace tsohon shugaban kasa OlusegunObasanjo nada 4 a loakcin da yayi mulkinsa karo na 2.

Shettima Ya kara da cewa ya fara da Victor Malu, sai Alexander Ogomudia, Martin Luther Agwai sai kuma AndrewAzazi.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply