Sanata Ali Ndume Yace Rundunar Sojojin Kasa Dana Sama Zata Canza Salon Yaki Da Yan Ta’adda .

alindume
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Shugaban kwamiti kan rundunar sojoji na majalisar dattawa sanata Ali Ndume yace rundunar sojojin kasa dana sama zata canza bangaren yaki akan yan ta’adda day an fashi yayin da zata kara daukan wasu jami’an da dama.

Yace shekarar 2021 zai kasance lokacin yakar su yan ta’addan a kasar nan.
Sanata Ndume ya bayyana haka ne a taron manema labarai a nan Maiduguri kan nasarorin da aka samu daga jami’an hadin guiwa a yankin arewa maso gabas.

Ya yabawa jami’an da suke kokari da kuma jajircewa duk da irin kalubalen da suke fuskanta.

Haka kuma ya baya da kokarin shugaba Buhari wanda ya bayyana irin kalubalen da kasar nan take fuskanta a jawabin da yayi na sabon shekara.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply