Sama Da Mutane Dubu 72 Suka Rasa Rayukan Su A African Ta Kudu.

covidd
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Cibiyar hana yaduwar cututtuka ta Afrika ta bayyana cewa cutar corona a Afrika ta haura miliyan 3 a ranar Lahadi sannan sama da dubu 72 sun rasa rayukan su.
Wannan ya fito ne daga cibiyar a rahotan ta na ranar Lahadi da yamma.

Kasar Afrika ta kudu ta kasance mai mafi yawan masu cutar a Afrika inda take da sama da mutane miliyan 1 tare da wadanda suka rasa rayukan su dubu 32 da dari 8 a ranar Lahadi.

Kasar Afrika ta kudu tana sa ran yin rigakafi gay an kasar ta kashi 67 a karshen wannan shekara yayin da take saran karbar rigakafi AstraZeneca a karo na farko kafin karshen wannan wata da kuma na hukumar lafiya ta duniya a watan Aprilu.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply