Rundunar Sojojin Najeriya Sun Gano Mata 3 na Mayakan Boko Haram

boko_haram_wives
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Rundunar Sojojin Nigeria  Na  Bataliya 25 Karkashin Operation Lafiya Dole, A Wani Aiki Da Sukai Gudanarwa Sun Samo  Mata 3 Da Yara .

A Wani Tambayoyin Da Matan  Suka Amsa, Sun  Tabbatar Da Chewa Wannan  Matan Yan Boko Haram Ne’’ Sun Tsere  Daga Mangusun A Lokacin Da Sojoji Suke Gudanar Da  Aiki A Yankin.

A Halin Yanzu , Matan  Na Hannun  Sojojin  Dan Gudanar Da  Bincike Akan Su

Haka Kuma Rundunar Ta  151 Karkasan Opration Lafiya Dole  A  Wani Aiki Da Suke Gudanarwa A Yankin Ngurosoye Dake Hanyan  Bama,  A Jihar Borno Sun Kama Wasu Yan Boko Haram  A Yankin

Daya  Daga Cikin  Yan Boko Hara Din An  Kamashin A Wani Musayar Wuta Sakanin   Sojojin Da Yan Taadan , Yayin Da Wasu  Suka Gudu.

A  Jawabin  Da Brigadier Janar General Texas Chukwu Ya Yi, Babban Jami’in Hulda Da Jamaa ; Na Wannan Runduna, Ya Shawarci Jamaa Dasu Dinga Bayar Da Rahotonni A  Kan Abun Da Basu Yarda Dashi Ba .

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply