Rundunar Operation Lafiya Dole Tayi Bayani Dangane Da Zargin Da Akeyiwa Sojoji Na Karban Kudi Daga Hannun Matafiya.

armytroopswide
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

An ja hankalin sojojin kasar najeriya kan zargin da Gwamnan jihar Borno yake yi musu na karban kudi daga hannun matafiya a kafafen yada zumunta.

Hakkan na kunshe ne a cikin sanarwar da shugaban sashin yada labarai na rundunar major general John Enenche ya bayar.

Sanarwar ya bayyana cewa basu da wata damuwa ko matsala da gwamnnan kuma baza suyi jayayya ba.Yace amma ya dace ayiwa sauran zuri domin ba dukkan ake haduwa azamo daya ba. Yace akwai wadanda suka sadaukar da rayuwarsu suna yakin da gaskiya.

sanarwan ya kara da cewa rundunar sunada offishi da kuma hanyar da suke bi wajen hukunta duk wani soja daya karya doka.

Kuma yace ana yin bincike a game da koke-oken jama’a kafun dauki mataki bawai a yanke hukunci lokaci daya.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply