Mutane 26 Sun Mutu Yayin Kifewar Jirgin Ruwa A Sokoto

Mutane 26 ne aka tabbatar da mutuwarsu yayin da ake ci gaba da bincike bayan wani hatsarin kwale-kwale a kogin Shagari da ke karamar hukumar Shagari ta jihar Sokoto. Shugaban karamar hukumar Shagari, Alhaji Aliyu Dantani, wanda ya bayyanawa wakilinmu…