NCDC Ta Bayyana Karuwar Mutane 241 Masu Dauke Da Cutar COVID19 A Najeriya

NCDC 3
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Cibiyar yaki da cututtuka ta kasa wato NCDC ta bayyana karuwar mutane 241 masu dauke da cutar COVID19 a Najeriya a rahoton da Dandal Kura Radio ta samu.

Cibiyar ta bayyana hakan a shafin tan a twitter ranar talata da daddare kamar yadda mai rahotonmu daga Maiduguri.
NCDC tace a yanzu ana da mutane said 10, 619 masu dauke da cutar bayan da aka gwada mutane after total sample tests of 65, 885.

Hukumar lafiyar tace Lagos nada 142, Oyo 15, FCT 13, Kano 12, Edo 11 and Delta is 10, while Kaduna -9, Rivers-9, Borno-8, Jigawa-4, Gombe-3, Plateau-3, Osun-1, Bauchi-1.

Dandal Kura Radio ta rawaito cewa an salami mutane 3239 sai 314 suka rasa rayukansu.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply