NCDC Ta Baiyana Cewa An Samu Sabbin Musu Dauke Da Cutar Covid19 920 A Najeriya

NCDC 3
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Hukumar hana bazuwar cututtuka na najeriya NCDC tace an samu sabbin mutane 920 da suka harbu da annobar COVID 19 wanda adadin asu dauke da cutar yah haura dubu 77 da dari 9 da 33.

A jihar Lagos mutane -308 suka harbu da ita, FCT-207, Kaduna-179, Plateau-46, Niger-43, Adamawa-26, Sokoto-18, Rivers-16, Yobe-15 ,Enugu-13 ,Kano-13, Ogun-12,Delta-10, Edo-5, Osun-3,Oyo-3,Anambra-2, Ekiti-1

Kama yanzu adadin cutar a najeriya ya kama dubu 77 da dari 9 da 33, an sallami wadanda suka samu lafiya dubu 67 da dari 7 da 84 sannnan dubu 1 da dari 2 da 18 sun rigamu gidan gaskiya.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply