Najeriya: Za’a Dauki Sabbin Ma’aiktan Npower

sadiya umar faruk
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Ma’aikatar Samar Da Jinkai Da Walwalar Jama’a Ta Kasa Tace Zaa Sake Daukar Sabbin Masu Shiga Cikin Shirin Npower Kashe Na Uku A Mako Mai Zuwa .

Wata Sanarwa Da Hajiha Sadiya Umar Faruk Ta Fitar A Abuja Tace Anyi Shawarar Cigaba Da Shirin Kashi na Uku Bayan Shawarwari Da Kuma Sake Duba Abubuwan Da Aka Gabatar Kan Gyaran Shirin Dan Ingantashi

A Cewar Maikatar Hakan Zai Samar Da Dama Ga Dindun Matasa Yan Nigiriya Don Samun Damar Shiga Shirin A Kokarin Hangan Nesan Shugaban Kasa Na Fitar Da Yan Kasar Daga Cikin Kangann Talauci.

Haka Zalika Ma’aikatar Tace Wanda Suke Cikin Shirin Npower Kashi Na Farko Zasu Fiche Daga Tsarin A Rannan 30 Ga Watan Da Muke Ciki
Yayinda Wayanda Suke A Rukuni Na Buyu Zasu Fiche Daga Cikin Shirin A Ranna 31 Ga Watan Gobe.

Har’ila yau Hukumar Tace Zata Sake Buda Shafinta na Daukar Sabbin Masu Shirin Npower Daga 26 Ga Watan Yuni Inda Ta shawarci masu niyar Cikawa Da Su Duba Shafin A Rannan 26 ga wannan wata da muke ciki

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply