Najeriya: Yansandan jihar Borno Sun Tabbatar Da Harin Kunar Bakin Wake

bomb muna large
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Yansandan jihar Borno sun tabbatar da harin da wani dan kunar bakin wake yakai ranar litinin a kantuna dake kan titin Dangote dake Maikore.

Sakamakon harin dan kunar bakin waken ya rasu da wani mutum guda daya inda 4 suka samu rauni.
Yansandan sunce tuni an garzaya da wadanda suka samu rauni asibiti suna karbar magani.

Mai Magana da yawun yansandan DSP Edet Okon ya bayyana cewa kwamishinan yansandan jihar Damian Chukwu ya kirayi jam’a dasu sa ido kuma sukai rahoton duk wanda basu yadda dashi ba ga jami’an tsaro.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply