Najeriya: Yan Kungiyar Boko Haram Sun Kaiwa Matafiya Hari Kan Titin Maiduguri-Damboa

A screengrab taken on November 9, 2014 from a new Boko Haram video released by the Nigerian Islamist extremist group Boko Haram and obtained by AFP shows Boko Haram fighters parading on a tank in an unidentified town. The leader of the Nigerian Islamist extremist group Boko Haram, Abubakar Shekau, dismissed again government claims about ceasefire talks and threatened to kill the man who has presented himself as Boko HaramТs negotiator.  AFP PHOTO / HO / BOKO HARAM

= RESTRICTED TO EDITORIAL USE - MANDATORY CREDIT

A screengrab taken on November 9, 2014 from a new Boko Haram video released by the Nigerian Islamist extremist group Boko Haram and obtained by AFP shows Boko Haram fighters parading on a tank in an unidentified town. The leader of the Nigerian Islamist extremist group Boko Haram, Abubakar Shekau, dismissed again government claims about ceasefire talks and threatened to kill the man who has presented himself as Boko HaramТs negotiator. AFP PHOTO / HO / BOKO HARAM = RESTRICTED TO EDITORIAL USE - MANDATORY CREDIT "AFP PHOTO / BOKO HARAM" - NO MARKETING NO ADVERTISING CAMPAIGNS - DISTRIBUTED AS A SERVICE TO CLIENTS =

Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

A kalla mutane 4 ne suka rasa rayukansu , inda 8 suka samu raunuka a harin da yan kungiyar Boko Haram suka kaiwa matafiya a kan titin Maiduguri-Damboa a Arewa maso gabashin Najeriya.

Damboa nada nisan kilomita 87 daga Maiduguri kuma ta dade a kulle har sai da shugaban rundunar sojin Najeriya ya bude hanyar a shekarar data gabata.

wani dan kungiyar sa kai ya bayyana wa gidan Radiyon DANDAL KURA cewa sun dauki gawar mutane 4 da kuma 8 da suka samu raunuka zuwa Maiduguri bayan harin.

Idan za’a iya tunawa an kai irin wan nan harin akan titin Maiduguri – Monguno inda akayi awon gaba da ma’aikatan kungiya mai zaman kanta ta ICRC.

Haka nan wani babban jami’in soja da bai bayyana sunansa ba yace wan nan ba abun mamaki bane faruwar irin haka, inda yace jami’ansu na kokari.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply