Najeriya: Yan Kungiyar Boko Haram Sun kai Hari Kauyen Tungushe Dake Jihar Borno

A screengrab taken on November 9, 2014 from a new Boko Haram video released by the Nigerian Islamist extremist group Boko Haram and obtained by AFP shows Boko Haram fighters parading on a tank in an unidentified town. The leader of the Nigerian Islamist extremist group Boko Haram, Abubakar Shekau, dismissed again government claims about ceasefire talks and threatened to kill the man who has presented himself as Boko HaramТs negotiator.  AFP PHOTO / HO / BOKO HARAM

= RESTRICTED TO EDITORIAL USE - MANDATORY CREDIT

A screengrab taken on November 9, 2014 from a new Boko Haram video released by the Nigerian Islamist extremist group Boko Haram and obtained by AFP shows Boko Haram fighters parading on a tank in an unidentified town. The leader of the Nigerian Islamist extremist group Boko Haram, Abubakar Shekau, dismissed again government claims about ceasefire talks and threatened to kill the man who has presented himself as Boko HaramТs negotiator. AFP PHOTO / HO / BOKO HARAM = RESTRICTED TO EDITORIAL USE - MANDATORY CREDIT "AFP PHOTO / BOKO HARAM" - NO MARKETING NO ADVERTISING CAMPAIGNS - DISTRIBUTED AS A SERVICE TO CLIENTS =

Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Kimanin mutane 5 ne suka rasa rayukansu, 6 suka samu rauni a harin da yan Boko Haram suka kai da harin kunar bakin wake a kauyen dake arewa maso gabashin Najeriya ranar asabar inji mazauna yankin kamar yadda suka bayyana wa APF.

Wani dan kunar bakin wake ya tada bom acikin mazauna garin da suke kwance a waje a kauyen Tungushe dake jihar Borno da misalin 12:15 na dare.

Tinda daga bisani aka fara harbe-harbe cikin duhu inji wani dan kungiyar sa kai a kauyen mai suna Mustapha Muhammad.

Akalla mutum 5 sun rasu 6 kuma sun samu rauni a harin inji Muhammad ta wayar sadarwa daga kauyen wanda keda nisan kilomita 6 daga arewacin Borno zuwa cikin birnin Maiduguri.

Wani mazaunin Tungushe Umara Kyari, ya bada bayani kamar na farko inda ya kara da cewa sun kona gidaje 8 da abin hawa 3 hade da sace shanu 100. Inda daga baya shanun duka suka dawo kauyen da kansu.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply