Najeriya: Yan Kungiyar Boko Haram Na Shirin Kai Hari Birnin Maiduguri

A screengrab taken on November 9, 2014 from a new Boko Haram video released by the Nigerian Islamist extremist group Boko Haram and obtained by AFP shows Boko Haram fighters parading on a tank in an unidentified town. The leader of the Nigerian Islamist extremist group Boko Haram, Abubakar Shekau, dismissed again government claims about ceasefire talks and threatened to kill the man who has presented himself as Boko HaramТs negotiator.  AFP PHOTO / HO / BOKO HARAM

= RESTRICTED TO EDITORIAL USE - MANDATORY CREDIT

A screengrab taken on November 9, 2014 from a new Boko Haram video released by the Nigerian Islamist extremist group Boko Haram and obtained by AFP shows Boko Haram fighters parading on a tank in an unidentified town. The leader of the Nigerian Islamist extremist group Boko Haram, Abubakar Shekau, dismissed again government claims about ceasefire talks and threatened to kill the man who has presented himself as Boko HaramТs negotiator. AFP PHOTO / HO / BOKO HARAM = RESTRICTED TO EDITORIAL USE - MANDATORY CREDIT "AFP PHOTO / BOKO HARAM" - NO MARKETING NO ADVERTISING CAMPAIGNS - DISTRIBUTED AS A SERVICE TO CLIENTS =

Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Yan kungiyar Boko Haram bangaren Abubakar Shekau da Abu Mus’ab Albarnawi na nan na shirin kai hare-hare birnin Maiduguri a rahoton da National daily ta samu daga jami’an tsaro da mazauna yankin.

Yan kungiyar sa kai ta Civilian JTF, dattawan yankin da jami’an soji da suke a yankin sun bayyanawa national daily cewa yan Boko Haram na samun matsalar ayyuka daga dajin na Sambisa shine suka zo suka kafa san sanoni a wasu guraren.

Sunce akwai sansanoni da dama masu kimanin kilomita 100 daga birnin Maiduguri, wanda hakan yasa yan kunar bakin wake ke samu su shigo su kasha mutane.

Wata majiyar ta kara da cewa ana samun laifukan ta’addanci da dama, Haka nan yan Boko haram din sun lalata hanyoyin kafar sadarwa wanda hakan zai sa wadanda suka kaiwa hari kasa samun damar sanarda jam’an tsaro a kan lokaci.

Wani babban mutum ya kara da cewa akwai wasu guraren a yankin Damboa wanda hakan yasa suka kai hari garin ran lahadi kuma guraren sun dade amma ya rasa daliin da yasa jami’an tsaro basu rusa gurinnba.

Haka nan akwai wasu sansanin nasu da dama a yankin Damboa karkashinn ikon Mamman Nur da Abu Mus’ab. Suna nan a Ajigin, Talala, Maudum da wani babba a Alagarno.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply