Najeriya: ‘Yan Kungiyar Boko Haram Na Daukar Kananan Yara Aiki

A screengrab taken on November 9, 2014 from a new Boko Haram video released by the Nigerian Islamist extremist group Boko Haram and obtained by AFP shows Boko Haram fighters parading on a tank in an unidentified town. The leader of the Nigerian Islamist extremist group Boko Haram, Abubakar Shekau, dismissed again government claims about ceasefire talks and threatened to kill the man who has presented himself as Boko HaramТs negotiator.  AFP PHOTO / HO / BOKO HARAM

= RESTRICTED TO EDITORIAL USE - MANDATORY CREDIT

A screengrab taken on November 9, 2014 from a new Boko Haram video released by the Nigerian Islamist extremist group Boko Haram and obtained by AFP shows Boko Haram fighters parading on a tank in an unidentified town. The leader of the Nigerian Islamist extremist group Boko Haram, Abubakar Shekau, dismissed again government claims about ceasefire talks and threatened to kill the man who has presented himself as Boko HaramТs negotiator. AFP PHOTO / HO / BOKO HARAM = RESTRICTED TO EDITORIAL USE - MANDATORY CREDIT "AFP PHOTO / BOKO HARAM" - NO MARKETING NO ADVERTISING CAMPAIGNS - DISTRIBUTED AS A SERVICE TO CLIENTS =

Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Jami’an hadin giwwa kan sha’anin tsaro na MNJTF sunce yan kungiyar Boko Haram na daukar yara kanana aiki a cigaba da suke na farfado da ayyukansu a yankin tafkin Chadi inda suka dauki sabuwar hanyar amfani da kananan yara.

Samun wan nan rahoton na tashin hankali daga jami’an sirri yasa mutane da kungiyoyi cikin rudani a kwanakin nan.

“yan kungiyar ta Boko-Haram sun tabbatar da hakan ta hanyar hotunan da suka wallafa na yaran da kayan sojoji inda suke rike da makamai a faifan bidiyon da suka fitar na bikin sallah.
A baya yan kungiyar ta Boko Haram sun sha yunkuri da kama yan makarun mata, da cin zarafin mata hade da kisan fafaren hula da dama.

Yawan daukar yaran aiki cikinsu nada nasaba da takurar da suke samu daga rikicin shugabanci da suke tsakaninsu da rarrabuwar kai da kuma mika wuya da wasu daga cikinsu sukeyi.

Haka nan suna amfani da yaran don zasufi iya juya musu tunaninsu cikin sauki akan manya wanda zasu iya gano su cikin sauki.

Jami’an na MNJTF sunyi kira ga iyaye, shugabannin al’umma, sarakunan gargajiya dasu sa ido kuma su dinga sanar da jami’an tsaro abubuwanda ke faruwa da yaransu.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply