Najeriya: Yan Kasuwar Bola Sun Yabawa Gwamna Zulum

zulum
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

By: Muhammed Nur Ali
Gwamanan jihar Borno farfesa babbagana Zulum ya ziyarci titin da aka kammala na layin kasuwar Bola dake birnin Maiduguri inda masu saida kayan mota suke.

Titin mai nisan kilomita 300 ya dade cikin yanayi mara kyau wanda na daya daga cikin masu samarwa jihar kudi shiga ya dade cikin yanayi mara kyau shekaru da dama.

Shugaban yankasuwar yankin dake bangaren Bank Of North Anthony Okonkwo yace fiye da shekaru goma sun sha turawa gwamnati cewa a gyara musu titin amma shuru saboda wahalar da suke sha wajen jigilar kaya musamman lokacin damina.

Haka nan ya godewa da share musu hawaye da yayai na gina musu wan nan titin. Yayin da gwamnan ya isa yankin yan kasuwar sun bar aikinsu inda suka je suka jinjinawa gwamnan.

Gwamnan ya bayyana musu an gyara ne saboa sama musu saukin bin hanyar da kuma bunksa kasuwancin su san nan ya bayyana cewa duk da yan kasuwar da suke yawancinsu ba yan asalin jihar bane suna cikin shirye –shiryen gwamnatinsa.

Haka nan yayi alkawarin basu bashin da zai farfado da kasuwancinsu bayan da annobar COVID-19 ta kawo tsaiko a wasu fannukan san nan ya gode musu da irin jajircewar da sukayi duk da

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply