
Najeriya ta kara samun mutane 409 masu dauke da cutar COVID-19 inda a yanzu ya zama mutane13, 873.
Cibiyar yaki da cututtukan ta kasa c eta bayyana hakan a shafin tan a Wednesday twitter, inda tace a yanzu ana da mutane 13,873 masu dauke da cutar bayan da aka gwada mutane 82,935.
Cibiyar tace an samu karuwar a jihohi 15 ciki harda birnintarayya Abuja. Jihohin sune: Lagos-201, FCT- 85, Delta- 22, Edo- 16, Nasarawa- 14, Borno- 14, Kaduna- 14, Bauchi-10, Rivers-9, Enugu- 5, Kano- 5, Ogun- 4, Ondo- 4, Bayelsa- 2, Kebbi- 2, Plateau- 2.

Dandal Kura Radio International reports ta gano cewa an salami mutane 4,351 sai kuma 382 da suka rasa rayukansu.
