Najeriya Ta Samu Karuwar Mutane 664 Masu Dauke Da Cutar COVID-19

NCDC 3
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Najeriya ta kara samun karuwar mutane 664 masu dauke da cutar COVID19 da rasuwar mutane 15 inji cibiyar yaki da cuttuttuka ta kasa wato NCDC.

NCDC ta bayyana hakan a shafinta na twitter ranar lahadi cewa bayan gwajin mutane 178,265 a kasar an samu mutane 31,987 suka kamu da cutar ta COVID-19 .

Jihohin da aka samu karuwar hard a Abuja sune – Lagos(224), FCT(105), Edo(85), Ondo(64), Kaduna(32), Imo(27), Osun(19), Plateau(17), Oyo(17), Ogun(17), Rivers(14), Delta(11), Adamawa(10), Enugu(7), Nassarawa (6), Gombe(3), Abia(3), Ekiti(3)

Dandal Kura Radio ta rawaito cewa an salami mutane 13, 103 sai kuma 724 da suka rasa rayukansu a jihohi 36 dake fadin kasar da Abuja.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply