Najeriya Ta Samu Karin Dala Biliyan 36.57 A Asusun Ta Na Kasashen Waje

currency
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Babban bankin Najeriya ya bayyana cewa kasar ta samu Karin Dala Biliyan 36.57 a asusun tan a kasashen waje daga ranar 5 ga watan Mayu. Inda a da najeriya take da Dala biliyan 33.42 ranar 29 ga watan Aprilu.

Za’a iya danganta hakan da albashin gangar main a kwanan nan inda ya tashi a kasuwar duniya, A kwanakin nan kididdiga ta nuna an samu Dala Biliyan 3.15 cikin kwanaki 33.

Kudin asusun Najeriyar dake kasashen wajeda ragowar kadarorin kasar da babban bankin ke kula dasu ne ya nuna abinda kasar take dashi wanda hakan zai iya yin tasiri kan canji da kumma sammun karfin gwiwa a kasunannin harhar kudade
Haka nan samun Karin kudin zai kare martabar Naira daga faduwa da kuma ceto da farfadowar tattalin arzikin kasar.

A satittikan da suka gabata naira dalar Amurka 1 ta haura naira 476 amma a yanzu ana saida naira akan 447.

San nan gangar mai a yanzu tana Dala 40.86 kan kowane gangar man kuma Nigerian Bonny light na saida gangar man kan dala 38.27, inda suke saida shi a farashi mai kyau a watan nin nan biyu.

A kasafin 2020 asusun Najeriyar yayi kasa bayan da kudin mai yayi kasa sakamakon annobar coronavirus da aka sha fama da ita a duniya baki daya.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply