Najeriya Ta Gudanarda Ranar Rashin Shan Taba Sigari Na Duniya.

no tobacco day
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Najeriya ta bi takwarorinta na duniya wajen gudanar da ranar rashin shan taba sigari na duniya.

Taken wan nan shekarar shine kare matasa daga amfani da taba sigarin mai dauke da sinadarin nicotine. Kamfanonin tabar na yaudarar matasa wajen sarrafa tabar da sinadaran kayan kanshi kala-kala inda suke cewa basa cutarwa sosai da kuma amfani da fitatttun yan wasa ko mawaka.

Kungiyar lafiya ta duniya tace matasa na taka muhimmiyar rawa wajen tallan tabar sigari da kuma yada karyarsu.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply