Najeriya: Muna Bayan Shirin Maida Yan Gudun Hijira Garuruwansu Inji Rundunar Tsaro

idp-camps
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

By:Fatima ibrahim mu’azzam, maiduguri

Rundundunar sojin Najeriya tace tana bayan aniyar gwamanan jihar Borno farfesa Babagana Umara Zulum na maida yan gudun hijira garuruwansu.

Sunce yunkurin na gwamnan abun a yaba ne kuma yana kan hanya madai-daiciya.

Haka nan yace rundunar zata cigaba da tabbatarwa an samu cigaba wajen wan nan kokarin na gwamnan inda suka ce zasu taimaka wajen maida yan gudun hijirar.

Rundunar tayi kira ga sashinta na yankin day a tabbatar da cewa an samu nasara wajen maid a yan gudun hijirar a jihar.

San nan sunce a wan nan yanayi na yaki day an ta’addan maida yan gudun hijirar kayukansu cigaba ne wanda hakan zaisa a samu zaman lafiya a jihar baki daya.

Haka nan sunce rundunar na mika ta’aziyya ga iyalan wadanda abun ya shafa sakamakon wan nan kwanta bauna da akayiwa jami’an tsaro da fafaren hula a hanyar Monguno zuwa Kross Kauwa.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply