Najeriya: Ma’aikatan Npower Sun Koka Da Rashin Biyansu Albashi Na Watanni 4

np
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Masu amfana da shirin N-power sun koka da rashin samun albashi watanni da dama bayan tsaida kashin rukuni na biyu a tsarin na wanda ma’aikatar ayyukan jinkai da bada tallafi take kula dashi karkashin National Social Investment Programme na gwamnatin tarayya.

A rahoton da aka fitar ta hannun wanda mataimakiyar Daraktar ma’aikatar Rhoda Ishaku Iliya ta sa hannu tace an samu tsaiko sakamakon wasu nada wani aikin a wasu guraren bayan da ofishin akawu na kasa yayi bincike.

Haka nan anja hnkalin maaikatar cewa ba’a biya wasu ma’aikatan N-Power din ba kimanin wata hudu. Bayan samun korafin tat a bayyana cewa cikin ma’aikatan N-Power (516,600) da aka tantance a watan April 2020. (502,580) kadai ne suka hau tsarin GIFMIS.

Ministar ma’aikatar Sadiya Umar Farouq ta bayyana rashin jin dadin ta na rashin samun albashin na wasu.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply