Najeriya: Kungiyar Yan Jaridu Ta Kasa Reshen Jihar Borno Ta Yabawa Manema labaran Jihar

NUJ
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Kungiyar yan jaridu ta kasa reshen jihar Borno yabi takwarorinsa na duniya wajen tunawa da ranar yan jaridun ta duniya wadda ake gudarwa ranar 3 ga watan Mayu inda suka ce hanya ce ta habbaka amfanin fadar albarkacin baki da akre yan jaridu.

Wan nan na kunshe cikin takardar da sakataren kungiyar Muhammed Ibrahim yasa hannu wanda shugaban kungiyar Bulama Talba ya fitar.

Shugaban kungiyar na jihar Borno Bulama Talba yace taken wan nan shekarar shine aikin jarida ba tsoro ko yin alfarma wanda zai tunawa kowa ne ma’aikatun gwamnatin da masu mulki cewa bazasuyi shiru akan duk wanda yake da laifi ba.

Haka nan sun yabawa ayyukan da yan jaridar jihar sukeyi da abokanan suwajen rubutu a shekarun nan, san nan ya yabawa mutanen jihar Borno a kokarin da sukeyi wajen yaki da cutar Covid-19 da ta’addanci da bada hadin kai.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply