Najeriya: Kungiyar Ma’aikata Ta Kasa Ta Bawa Gwanatin Jihar Bauchi Wa’adin Sati Daya

nlc2
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Kungiyar ma’aikata ta kasa ta bawa gwanatin jihar Bauchi wa’adin sati daya da a biya ma’aikata kimanin 10,000 da aka bari babu albashi.

Kungiyar tace idan gwamnatin bata biya sub a cikin kwanakin kungiyar tace baza’a samu abubuwa su tafi dai-dai ba a jihar.

Hakan na cikin rahoton da chugaban kungiyar reshen jihar Bauchi Danjuma Saleh yasa hannu ya fitar ga manema labarai.

Acewarsa kimanin ma’aikata 10,000 ne a ma’aikatu 7 ne basu samu kudadensu na watan Yuli ba.

Haka nan yace kungiyar na kallon hakan kamar shiga hakkin ma’aikatan.

Mr Salehya kara da cewa ma’aikata 116 a garin Toro dake karamar hukumar Bogoro ma ba ‘a biyasu albashinsu na areas watan Aprilu ba.

Haka nan shugaban yace ya nemi da a samar da hukuncin gaggawa kan abunda ya shafi shugabannin makarantu, sakatarorin ilimi da kuma ma’ajiyan kananan hukumomi.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply