Najeriya: Kotun Daukaka Kara Ta Ba Majalisu Damar Sauya Ranakun Zaben Da Za’a Gudanar

court
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Kotu daukaka kara dake zamanta a Abuja babban birnin tarayyar Najeriya ta bawa majalisar wakilan kasar ikon da zasu iya canza ranakun zabe da za’a gudanar a shekarar 2019. Kotun har ila yau ta watsar da hukunci da kotun tarayya ta yanke a Abuja ranar 25 ga watar Aprilu wanda ya hana majalisar dokokin yin katsalandan ga shugaban kasa acikin kundin tsarin zabe na 2018.

Zainab Bulkacuwa shugaban shari’ar tace hukunci da babbar kotun tarayya ta yanke na iya janyo sabawa doka a tsarin mulkin kasar.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply