Najeriya: Kimanin Magidanta 4000 Rikicin Ta’addanci Ya Shafa A Arewa Maso Gabashin Najeriya

VSF
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Magidan ta akalla dubu hudu da rikicin kungiyar boko haram ya shafa a jihohin Adamawa, Borno da kuma jihar Yobe sun samu tallafin kayayyakin noma daga kungiyar VSF a lokacin da damuna ke kankama a yankin.

Wannan jawabin ya fito ne a wani sako da mai Magana da yawun kungiyar Rotkatwa Gofwen ta fitar a ranar jumma’a.
Tayi wannan jawabinne a lokacin da shugaban kungiyar VSF ta gana da TY danjuma mai ritaya ya kaddamar da bikin a karamar hukumar madagali dake jahar adamawa.

Danjuma wanda wani jami’i daga kungiyar Alkasim Abdulkadir ya wakilce shi a yayin taron ya bayyana cewa an taimakawa mutanene ne domin a taimaka musu don dawoda rayuwar da suka rasa a baya.

daga cikin kayayyaki da aka raba musu akwai iri, takin zamani, maganin kashe kwari da dai sauransu.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply