Najeriya: Hukumar Man Fetur Ta Kasa Tace Kar Mutane Su Tsorata Da Layin Man

nnpc-small-1
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Hukumar man fetur ta kasa wato NNPC ta bukaci yan Najeriya da cewa karsu tsorata da siyan man fetur din akwai isasshe a kasa da zai wuce sati daya.

Baban manajan kungiyar tsare-tsare ta hukumar Mrs Oritsemeyiwa Eyesan ce ta bayyana hakana taronsu kan gyaran harkar man fetur din.

Acewaar ta ba gaskiya bane rahotannin da ake yadawa cewa za’a kara kudin man fetur din wanda yasa mutane suka shuga siyan man suna boyewa.

Haka nan Eyesan ta bayyana cewa yayi zanga-zangar EndSARS an kona ofishin fasa kauri da sauran man fetur din da aka shigo dashi kasar.

San nan tace dokar hana zirga zirga da aka kafa a jihar ta shafi zirga zirga da man fetur din zuwa sauran johohin kasar.

Haka nan ta kuma tabbatar cewa akwai isasshen man a kasa da zai wuce sati a kasar.

A nashi jawabin babban daraktan BPSR Dr Dasuki Arabi yace ayyukan samar da man zasu gyaru idan aka amince da doka kan kamfanonin man.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply