Najeriya: Hukumar EFCC Ta Kai Tsohon Minista Wakil Kotu A Jihar Borno

efcc-immigration
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Hukumar EFCC ta mika tsohon Ministan wuta na jam’iyyar PDP da wasu mutum 4 ga babbar kotu dake Maiduguri a Arewa maso gabashin Najeriya sakamakon facaka da kudi.

Ata bakin hukumar an kama Alhaji Mohammed Wakil, Garba Abatcha Umar, Ibrahim Shehu Birma, Dr Abubakar Ali Kullima da Engineer Mohammed Baba Kachalla akan rashin bin dokar aiki da kulle-kulle na facaka da kudi wanda laifi ne dake karkashin doka ta 2011.

Laifin nasu ya hada da fitar da kudade da sunan hukumar da amfani da kudade kimanin miliyan 112 inda tsohon ministan ya raba musu miliyan 90 kowannensu.

Kotun ta ba da umarni da aci gaba da tsare su sannan an daga karan har zuwa ranan talata.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply