Najeriya: Gwamnatin Jihar Borno Zata Kafa Inshorar Kiwon Lafiya

zulum
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Gomnatin jihar borno karkashin jagorancin Professor Babagana Umara Zulum ta kamala shirye shirye kafa tsarin inshoral kiwon lafiya domin bayar da kulawa ga dukkan jama’ar jihar.

Kwamishinan lafiya na jihar Dr. Salihu Kwaya Bura, ne ya sanar da hakan yayin da yake yiwa manema labarai bayani a ranna laraba kan aiyukan gomna babagana zulun kan kiwon lafiya.

Yace gomnan yaba da fifitoko da kula da harkan lafiya a matakin farko, an gudanar da aiyuka 46 wanda aka kammala sabbin cibiyoyin kula da marasa lafiya yayin da 25 suke matakai daf da kammalawa.

Haka nan yace an gyara asibitin Umaru Shehu don kara karafafa kiwon lafiya da samu sauki ga jama’a.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply