Najeriya: Gwamnan Jihar Gombe Ya Jinjinawa Kungiyar Mercy Corps

gombe 2
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Gwamnan jihar Gombe yace gwamnatinsa naci gaba da habbaka cinikayyar alummar jihar ta hanyar hadin kai da hadin gwiwa da wasu kungiyoyi.

Gwamnan ya bayyan hakan yayin daya bakunci Daraktan Mercy Corps na kasa a USAID bayan da suka taimakawa yankasuwa matasa da mata.

Gwamna Yahaya ya bayyana kokarinsu na fara taimawa mutanen karkarara arewa maso gaba inda Gombe ta zama hedikwatar.

Haka nan yace kauyuka kungiyar ta Mercy Corps tazo a dai dai lokacin day a kamata da ake fama da annobar coronavirus inda suke neman taimakon dakile cutar a jihar.

San nan yace saboda yanayin jihar Gombe na neman hadin gwiwa don farfado da zaizayar kasa da kuma shuka ta yadda dabbobi zasu samu abinci

Haka nay ace wan nan zai habbaka rayuwar magidanta 90,000 daga jihohin Gombe, Adamawa, Borno da Yobe.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply