Najeriya: Gwamna Zulum Ya Biya Kudaden ‘Yan Bautar Kasa Na Ma’aikatun Jihar Borno

photo by Babagana Bukar Wakil Ngala

photo by Babagana Bukar Wakil Ngala

Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Gwamna Babagana Zulum na jihar of Borno State ya amince da biyan Naira 148,860,000 don rage ragowar kudaden da ake bawa yan bautar kasa kowane wata wadanda ke aiki a ma’aikatun jihar.

Cikin kudaden akwai kudin wata 6 da ba’a biyasu ban a shekarar 2019 na kashin farko wanda ya kama Naira miliyan 38,820,000 sai na wata 9 –na shekarar 2019 kashi na Ba Stream na daya I wanda ya kama Naira miliyan 41,040,000 sai kuma na watan YUni da Juli na shekarar 2020 da 2019 kashin Ba Stream na II.

Sai kuma Naira miliyan 24,390,000 da ya amince na biyan ‘yan bautar kasar na shekarar 2019 kashi na Cha Stream na I dana II har zuwa Yuli na shekarar 2020.

Haka nan ya amince da Naira miliyan 20.5 na biyan ‘yan bautar kasa dake aikin likita da taimakon gaggawa a jihar albashin watan Mayu, Juni da Yuli.

Mai kula da yankin ta fannin yan bautar kasar a jihar Mr Christopher Godwin-Akaba ne ya fitar da rahoton a Abuja.

Yace gaba daya abinda gwamnan jihar ya amince kan yan bautar kasar dake aiki a jihar ya kama Naira miliyan 351,500,000.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply