Najeriya: Buratai Ya Kirayi Yan Gudun Hijira Dasu Koma Garuruwansu

buratai-small-jp
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Babban hafsan sojojin kasa a Najeriya laftanar tukur yusuf buratai ya kirayi yan gudun hijirar jahar Borno dake Arewa maso gabashin Najeriya dasu dau haramar koma garuruwansu domin an samu zaman lafiya a garuruwan nasu. Yayi wannan jawabin ne a garin Baga dake a jihar Borno a tarayyar Najeriya.

Buratai ya kuma bayyana cewa sun sami nasarar kakkabe yan kungiyar boko haram dake yankin tafkin chadi tare da tsaftace yankin daga ababe masu fashewa.

Buratai wanda Major Gen David ahmadu ya wakilta a wajen taron ya bayyana cewa kafa rundunar operation anyita ta kare, kuma Operation Last Hold ko shakka babu zasu haifar da da mai ido.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply