Najeriya: Anyi Kira ga Mambobin Cibiyar Kasuwanci Da Masana’antu Ta Jihar Borno Dasu Gyara Filayensu

borno
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Anyi kira ga membobin cibiyar kasuwanci masana;antu ma;adanai da harkan noma ta jihar borno dasu gyara filayen da suke dasu a jihar
Shugaban kwamitin na jihar Borno, Alhaji Bashir Shettima ya yi wannan kiran a lokacin da Hukumar Kula da Gudanarwa suka kai masa ziyara a offishinsa .

A nasa jawabi Babban Sakataren zartarwa na cibiyar BOGIS, Injiniya Adam B. Bababe ya ce akwai wasu matsaloli da suka danganci filaye wanda ya kamata a magance su ,kuma an umarci dukkan masu ruwa da tsaki dasu taimaka a kan lamarin.

Tun da farko, Shugaban Rukunin Kasuwancin na Jiha Alhaji Ahmed Ashemi ya nuna godiyarsa game da ziyarar inda yake mai cewa hakan zai taimata wajen daidai tuwar su.

Sauran wadanda suka yi magana a wurin taron sun nemi BOGIS da su bayyana hanyoyin da zai taimaka. Sakataren zartarwa, membobin kwamitin da kuma Gudanar da Ayyukan suma ba harbarsu a bayaba a yayin ziyaral

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply