Najeriya: An Yiwa ‘Yar Shekaru 21 Fyade A Jihar Ibadan

IBADAN
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

An kara yiwa wata daliba mai suna Grace Oshiagwu fyade da kuma kasheta a cocin mission a unguwar Idi-Ori a jihar Ibadan.

Hakan ya biyo bayan anyiwa wasu matan fyaden a wan nan ginin a sati biyu da suka gabata. Yarinyar yar shekaru 21 wadda take karatun Diploma a makarantar gaba da sakandire dake of Oke a jihar Ogun inda wasu da ba’a sani ba suka kasheta.

Hakan ya nuna cewa itace ta uku da akayiwa fyaden kuma aka kasha a wan nan cocin. Rundunar yansandan jihar Oyo sunyi kira ga mazauna yankin dasu dinga bada rahotanni don a kama wadanda ke aikata wadan nan laifukan.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply