Mutane 22 Ne Suka Rasu A Rikicin Da Akayi Da Jami’an Tsaro A Kasar Kamaru

cameroonn small
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

A kalla mutane 22 ne suka rasu a rikicin da akayi da jami’an tsaro da yan aware a kasar Kamaru. Har yanzu dai ba’a bayyana sunayen wadanda suka rasun ba duk da jami’an tsaron sunce yan ta’adda ne yan kauyukan kuma na kiransu da bata gari.

Fadan ya biyo bayan bayanin da jakadan Amurka dake Kamaru yayi na kalubalantar gwamnatin kasar da kashe yan aware din da suke neman yancin kansu da kuma cin zarafinsu.

Ana fama da wan nan rikicin kusan kullum a kasar tsakanin jami’an tsaron da yan aware a kasar tun 2016.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply