Masu shigar Da Karan Sojoji Sun Bukaci Dasu Biyasu Naira Miliyan 100 Saboda Tsare Su Da Sukayi Ba Bisa Ka’ida ba.

court
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Ibrahim Shehu Damakosu da Sabo Yahaya sun gurfanar da babban sojin dake jagorantar runduna ta 7, Manjo Janar Abdul Ibrahim,da Laftanar Janar Tukur Buratai, da sojojin Nijeriya da kuma Ministan Sharia, na r Najeriya dasu kasance a gaban Babbar Kotun dake Maiduguri saboda tsare su da sukayi ba bisa kaida ba da kuma take hakkinsu na Dan Adam.

A karar mai lamba FHC / MU / CS / 1/2021 akan batun Ibrahim Shehu Damakosu da Sabo Yahaya akan take ‘yancinsu na rundunar sojin tayi wanda ya sabawa kundun sashi na 46 (3) na Kundin Tsarin Mulki Najeriya na 1999

Masu shigar da karar sun neman sun baiyana cewa rundunara ta cigaba da tsare su, a 7 Division, na Sojojin Najeriya, dake Maimalari Cantonment, Maiduguri daga ranar 24 ga Nuwamba, 2020 har zuwa yau ba tare da an gabatar da su a gaban wata Kotu ba .

Umurnin da ke tilastawa Wadanda ake kara su gabatar da wadanda suka gabatar da karar a gaban Kotu nan take daga tsaresu da suka yi ba bisa ka’ida ba
Kuma su Biyan diyya Naira Miliyan Dari, da kuma neman afuwa su a rubucen da duk wani umarnin da za’a kara kamar yadda Kotu zata iya ganin tayi daidai a halin da ake ciki.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply