Malaman Jami’o’I Sun Bayyana Shirin Su Na Fara Aiki A Ranar Litinin Mai Zuwa

Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

A ranar litinin ne malaman jami’o’I suka bayyana shirin su na fara aiki a ranar Litinin mai zuwa kamar yadda hukumar malaman jami’o’I ta kasa tayi umurni.

Malaman jami’o’in sun bukaci gwamnatin tarayya da ta inganta lafiyar su dana dalibai yayin da ake tsaka da cutar corona karo na biyu.

Shugaban malaman jami’o’I ta kasa farfesa Biodun Ogunyemi yace a alkaluman da suka tattaro daga sauran jami’o’in ya nuna cewa hukumomin batayi abin a zo a gani ba.

Shugaban ya kara dacewa gwamnati zatayi iya kokarin ta domin tabbatar annonbar corona karo na biyu bai shafi lafiyar al’ummar jami’o’I ba.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Related stories

Leave a Reply