Makiyaya Nada Yancin Kare Kansu A Cewar Isa Yuguda

map-of-bauchi-state
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

By:Fatima Idris Danjuma , Bauchi
Tsohon gwamnan jihar Bauchi Isa Yuguda yace Fulani makiyaya na da damar kare kansu amma bada bindigar AK 47 ba.

Yuguda ya bayyana hakan ranar litinin yayin da yake ganawa da manema labarai bayan ya gabatar da rigistar sa ta jam’iyyar APC a Bauchi.

Acewar gwamnan lokacin Lord Lugard Fulani na samar da haraji me tso a yankin Arewa wanda ake gudanar da ayyukan more rayuwa.

Yace hakan nada htsari amma a yanzu idan yayi Magana za’a ce don shi Fulani ne amma bah aka bane kuma fulanin sun kai shekaru 200 na gudanar da harkar kiwo a kasar don haka bazasu tashi rana daya kawai su dauki bindiga ba.

Haka nan yace bai kamata Fulani dake samar da kimanin dabbobi miliyan daya ba don a samu nama a dina yi musu haka.

Haka nan yace lokacin fararen fata suna mutunta Fulani sabooda suna karbar haraji daga hannunnsu inda suke bi ta hanyoyi daga Maiduguri zuwa Sokoto zuwa Lokoja har Ilorin amma a yan zu babu guraren kiwon dama hanyoyin da makiyayayn zasuyi amfani.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply