Majalisar Zartaswa Ta Fadar Shugaban Kasa Ta Amince Da Karin Wa’adin Ritayar Malaman Makaranta

Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Majalisar Zartaswa ta fada shugaban kasa ta amince da kara wa’adin ritaya nna malaman makaranta a kasar nan daga shekaru The Federal Executive Council approved a bill extending the retirement age for teachers in the country 60 zuwa 65.

Ministan Ilimi malam Adamu Adamu ne ya bayyana hakan yayin da yake jawabi ga manema labarai a fadar gwamnatin kasar bayan taron da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranta.

Acewarsa sabon Karin da akyi yanzu shine ko shekaru 65 ko kuma shekaru 40 mutum na aiki.

Haka nan yace majalisar zartaswar ta amince da dokar da aka gabatar a shekarar 2020 inda suka mika majalisa don amincewarsu.

Wakilinmu ya rawaito cewa kafin wan nan malaman kasar na ritaya da shekaru 60 ko shekaru 35cikin aiki.

San nan ministan yace gwamnati ta yanke shawarar kara wa’adin malaman don saka musu kan kokarin da sukeyi dama jan hanakalin jama’a wajen shiga aikin na malanta.

Adamu ya bayyana cewa shugaban kasar ya amince da basu wasu kudade na musamman kamar na canjin aiki zuwa kauyuka, na malaman kimiyya don karfafa harkar ilimin.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply