
BbC Ta Fidda Rahoto Cewa Labarun Jabu Da Akeyi A Kafar Sada Zumunta Ta Social Media yana Taimakawa Wajen Tunzura Yaki Tsakanin Manoma Da Makiyaya A Kasar Najeriya.
A Rahoton Sunce Amfani Da Hotuna Da Bana Gaskiya Ba Ta Kafar Sada Zumunta Yana Say A Sosa Zukatan Jamaa Wanda Kan Jawo Fitina A Kasar Najeriya.
A Yanzu Abinda Bincike Ya Nuna Irin Hotuna Da Ake Nunawa Ana cewa shine Rikicin Jos Dake Plateau Shima Yakan Kara Rikicin Ne Kuma Wadannan Wanda Ya Faru A Bayane Ake Nunawa.
Hotun Wata Mata Da Jini ke Kwarara A Kasa Wannan Rahoton Na Rikicin Baya Ne Ba Wannan Ba. Wani Kuma Ya Nuna Kusan Mutane Da Dama A Zube A Kasa Ba Rai.
A Bincike Da Aka Cigaba Dayi Ya Nuna Wassu Hotunan Ma Ba A Nan Najeriya Akayi Ba Face A Wata Hatsari Da Akayi A Dominican A Shekarar 2015.BbC Ta Samo Asalin Rahoton A Kasar Wanda Hakan Zai Lafa Rikicin.
A Farkon Wannan Makon Ne Wassu Kafafen Labarai A Najeriya Ke Ce Dan Ladi Ciroma Shugaban Miyetti Allah Yace Rikicin Da Akayi A Plateau Ramuwa Ce Na Kashe Shanu 300 Da Akayi.
