Kwamandan Sojojin Najereriya Ya Kirayi Dakarunsa Dasu Tashi Tsaye

armytroopssmall
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Komandan rundunar soji ta 7 brig janar abdulmalik bulama biu ya kirayi dakarunsa dasu kara tashi tsaye domin kawo karshen yan kungiyar boko haram a cikin kasar.

Biu yayi wannan jawabin ne a lokacin da yakai wata ziyarar aiki zuwa karamar hukumar Bama domin sake zaburar da sojojin.

A ciki wani jawabin da yayi, komandan ya baiyana cewa, yazama wajibi dakarun su chanza rawa domin an riga da an chanza kidi.

Wannan jawabin ta fitone awani sako da darakkta mai hulda da jama’a na rundunar brig janar texas chukwu ya rattabawa hannu.

Ya kuma ziyarci sojojin da suke karamar hukumar kondiga da kuma na garin kawuri, awulari, banki da kuma firgi.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply